Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Wannan aplikasi mai suna "Auren Sha'awa-Sheikh Guruntum Mp3" na kunshe da wa'azin Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum wanda ke magana akan A guji Auren Sha'awa, Mazinaciya Jakar Gayu, Ka Kyautata guzurinka, Muhimmancin gwaji kafin Aure da sauran su.
Ku sauko dan ingin aplikasi din don sauraron wannan wa'azin, da zara kun sauko da shii bakwa bukatar Internet ko Data wajen amfani da shi yau da kullum. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.
Idan kunji dadin wannan aplikasi din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din aplikasi, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar aplikasi wannan din anan play store.
Ku duba kundin Aplikasi din play store anan don samun wasu Manhajojin masu Fadakarwa, Ilmintarwa, Wa'azantarwa harda Nishadantarwa. Mungode.